
Kungiyar Haɗin Kan Ƙasashen Musulmai ta OIC ta bayyana goyon bayanta ga Saudiyya bayan munanan hare-haren da aka kai a Makka da yankin Madina. Ƙungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmai (OIC) ta yi Allah wadai da “munanan” hare-haren da ‘yan Houthi na Yemen suka kai birnin Makkah mai tsarki...


